Videos

Arna sunfi musulmi tausayi cewar jaruma Ummi Zizi

Arna sunfi musulmi tausayi cewar jaruma Ummi Zizi

Wata tsohuwar jaruma acikin kannywood wacce har yanzu tananan amma kuma ta barranta da kannywood saboda lokacin ya wuce ta matsa tabar wasu suma auci nasu lokacin wanda daman haka ake bukata da jarumai manya idan sunci lokacin su to subar wajen domin wasu suci nasu suma

A dai kwanakin baya ne aka samu wani arne ya tambafari wannan jarumar wanda har tayi ikirarin kashe kanta wanda hakan ya saba koyarwar addinin Musulunci wanda shine addinin da take ciki domin gaduk wanda yayi haka tofa zai dauwama Acikin wuta

Bayan an damfareta ne tayi wannan maganar saboda akwai wasu daga cikin musulmai wanda suka dinga fada mata bakaken maganganu cewa ta kashe mata sannan kuma babu wanda yake lallashinta wanda hakan ya kara fusatata har tayi wannan ikirarin

Yayin da wasu daga cikin arna wanda nasa sallah suka dinga lallashinta suna bata hakuri da kuma jawota ajiki duk saboda karta aikata wannan abunda tayi niya na kashe kanta inda ita kuma wannan abin ya bata sha’awa harta fadi wannan maganar marar kyau

Hakika akwai alamun baya a wajen ta domin musulmi sunsan cewa duk yadda arne yake bazai taba kai Musulmi na a ko wanne fanni

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button