Latest Hausa Novels

Asiri ya tonu : ya so yayi lalata Dani naki amincewa sadiya haruna jarumar kannywood

Zargin da aka Dade ana yiwa manyan jaruman kannywood ya tabbata bayan da jarumar kannywood din sadiya haruna ta tona asirin wasu manyan Yan kannywood

Sadiya haruna dai tsohuwar jarumar kannywood ce Wanda a yau ta Nina asirin wasu manyan jarumai Maza na kannywood bayan samata ido da akayi a masana’antar kannywood din

Wannan asiri da ta tona ya matukar girgiza mutane har ma da kannywood Baki daya duba da yadda Kalamai da Kuma abun da suke yiwa Yan mata

An Dade ana zargin Maza har ma da matan kannywood din da irin wannan abubuwa na rashin tarbiyya da Kuma lalata Yan mata lamarin da baya Yi musu dadi ba

Amma duk da Hakan wasu daga cikin jaruma na ikirarin cewa tarbiyya suke koyarwa a masana’antar ta kannywood duk da irin wanna ta’asa da suke yi

Ko a baya bayan Nan dai munga yadda bidiyon tsaraicin jaruma kannywood din ya karade shafukan sada zumunta wato safarau lamarin da ya Sanya sakku a zukatan Al umma da Kuma firgici

Haka Kuma jaruma daga kannywood din dai hannatu Bashir itama ta fitoh ta bayyana cewa duk Wanda ya bar Yar sa ta shiga harkar film toh babu shakka so yake ya lalata Yar sa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button