Asiri ya tonu zasuyi Auren sirri Adam a zango da Rahama sadau kalli yadda gaskiyar abin yake

Asiri ya tonu zasuyi Auren sirri Adam a zango da Rahama sadau kalli yadda gaskiyar abin yake
Abu kamar wasa yana neman ya zama gaske ku kalli yadda wasu hotunan jarumi adam a zango da kuma rahama sadau suka bazu a gari na cewa zasuyi aure na sirri wanda babu wanda yasan da wannan zance sai kawai hotunan aka gani suna yawa wanda hakan yasa mutane suke mamaki
Mutane sun yaba da wannan bikin ta yadda wasu ke ganin kamar sunyi matukar dacewa da juna tunda tunda daman jaruman sukan yawa zama acikin film daya wanda hakan ba karamin bawa mutane sha’awa yake ba
Sai dai babban abinda ake zargi shine wa’yannan jarumai bafa aure zasu yi na kawai dai zance mutane domin ga duk wanda yaga wannan hotunan tofa babu wani abu dazai kawo sai aure domin ganin yadda hotunan suka fita tamkar mata da miji
Wannan hotuna dai yanzu kawai jarumin da kuma jarumar ake jira domin jin albarkacin bakinsu akan wannan biki da ake zargi
Mudai fatanmu shine idan gaskene Allah Ubangiji ya bayar da zaman lafiya da zuri’a dayyiba