Atiku tantirin makaryaci ne zazzafan martanin Tinubu da Atiku

Atiku tantirin makaryaci ne zazzafan martanin Tinubu da Atiku
Yan takarar shugaban a jam’iyun adawa sun fara musayar yawu gabanin karatowar zabe me zuwa wanda daman hakan ba bakon abu bane indai zabe ya karato akan samu irin wannan musayar yawon daga masu adawa ko kuma yan takarkarun
Dan takarar shugaban kasa na jam’iya mai mulki shine wanda ya fara fadar bakar magana ga takwaran nasa wanda wasu ke ganin aikuwa indai irin wannan maganganu ne atikun daidai yake dashi ba ace Bama yayi balle an tsikanoshi
Yace Atiku ba karamin makar yaci bane idan jama’a suka duba lokacin da sukayi mulki a 1999 babu wani abu daya tsinanawa yan arewa koda abu daya sai yanzu kuma zai zo yayi musu dadin baki inda yace yana kira ga jama’a da kada su sake su zabeshi
Sai jama’a na ganin ai duk jirgi dayane ya dauko su yayinda shima yayi gwabna shekara takwas amma babu wani abu daya tsinana a jihar tasa
Mudai fatansu shine Allah ya bamu mafi alkhairi wanda zai ji kanmu ba wanda muke soba domin a yanzu kowa ya shiga taitayinsa ganin yadda shugaba me mulki yaci uban mutane tasa kowa ya nutsu yake neman zabin Allah