Videos

Auran jarima Hadiza Gabon ya girgiza kannywood baki daya kalli gaskiyar Abinda ya faru

Auran jarumar Hadiza Gabon ya girgiza kannywood baki daya kalli gaskiyar yanzu abinda ya faru

Tun bayan da aka dinga yada labarin cewa jaruma Hadiza gabon zatayi aure gari ya dauka anata shirye shiryen wannan bikin domin taya wannan jarumar murya domin yadda take da jajircewa wanen taimakawa al’umma na karkara dama na cikin gari

Anga hotuna suna yawa na kafin aure wanda ake cewa jaruma Hadiza Aliyu gabon zata angonce tare da zankadeden angon hotunan abin sha’awa ganin yadda suka dace da juna acikin wannan hoton

Harma wasu na cewa bafa acikin wannan kasar jarumar zatayi Aure ba achan kasarta ta haihuwa zata angonce wanda wasu ke ganin wannan zance kawai yanzu babu inda jarumar zata iya rayuwa idan ka cire Nigeria saboda yadda ta saba da kasar

Hakika wannan lamari dazai kasance gaskiya wanda hakan muke fata daya kayatar da mutane musamman ma masoyan jarumar domin yin aure ga jarumar kannywood babban abin farin ciki ne ga sauran jarumar saboda wannan gorin da ake musu

Mudai fatan mu shine Allah Ubangijin ya tabbatar da alkhairi ya basu zaman lafiya da kuma zuri’a dayyiba hakika kuna farin ciki da wannan faruwar al’amari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button