Videos

A’UZUBILLAHI MURJA IBRAHIM TA SAKE KUNNO WATA FITINAR

A’UZUBILLAHI MURJA IBRAHIM TA SAKE KUNNO WATA FITINAR

Jaruma murja Ibrahim wacce sannanniya ce a tiktik kuma a yanzu ta zama jaruma a kannywood wanda ba karamin cigaba ta samuba saboda kowa yana yaba mata Wajen jajircewarta a tiktok itace tasa ta shigo cikin kannywood

A tun kwanakin baya daza ku tuna mun kawo muku yadda suka samu hayaniya ita jarumi Adam a zango wanda kuma daga karshe aka sasantasu komai yazo ya wuce wanda ba karamar Sa’a akaciba saboda yadda rigimar ta dauki zafi

Sai gashi kuma yanzu jarumar tazo da wani sabon abu wanda ake ganin wannan ai taso da wata sabuwar rigimar zatayi wanda masoyan Adam a zango sukejan hankalinta data nutsu ta fahimci jarumin bafa Sa’an ta bane kawai sana’a ce iri daya ta haɗa su

Daman hausawa sunce ido waka raina yace wanda ya saba gani kullum to itama da jarumar tana yiwa jarumi Adam zango kallon kamar saanta saboda taga ta fara suna wajen mutane dama duniya

Gaduk wanda ya saurari bayanan da jqrumar takeyi zai fahimci ta dauko da zafi wanda kuma idan tarayi wasaba reshe zai juye da mujiya Allah ya kiyaye

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button