LABARAI/NEWS

Ayiriri: Sarkin Daura ya sake yin wuff da budurwa mai shekaru 22, hotuna sun bayyana

Ayiriri: Sarkin Daura ya sake yin wuff da budurwa mai shekaru 22, hotuna sun bayyana

A shekara 90, Sarkin Daura ya auri tsaleliyar Amarya ‘yar shekara 20

A wani labari na daban, Daily Nigerian na ruwaito cewa Mai Martaba Sarkin Daura, Faruk Umar Faruk, ya yi sabuwar Amarya, Aisha Iro Maikano, a ranar Asabar. An tattaro cewa an yi daurin auren bayan dan gajeren lokaci da Sarkin ya hadu da yarinyar wacce diya ce ga Fagacin Katsina, Iro Maikano. Hakazalika rahoton ya nuna cewa an daura auren bisa kudin sadaki N1million.

Zukekiyar amaryar mai suna Aisha Gona Safana ta tabbata sabuwar gimbiya a Daura.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button