ylliX - Online Advertising Network Baba Ari ya karyata zargin sa da akeyi kan dukan wani malamin makaranta - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Baba Ari ya karyata zargin sa da akeyi kan dukan wani malamin makaranta

Jarumin barkonci Nan baba Ari ya fito ya karyata labarin da cewa ya yiwa wan malamin makaranta dukan tsiya

A wani Sako da ya fitar jarumin ya bayyana cewa wannan labari daya karade shakukan sada zumunta a Yan kwanakin Nan yace sharrine kawai akayi masa

Idan baku manta ba dai a Yan kwanakin baya dai maganar dukan da jarumin yayi wani malamin makaranta shine abunda yafi daukar hankalin Al umma

Dayake karyata labarin baba Ari ya bukaci Al umma dasu manta da wannan kariyar da aka yada akan sa inda ya bayyana cewa shidai lawai sunyi magan da malamin ne Amma baby abunda ya shiga tsakanin su

Yada labarai musamman ma jaruman kannywood Wanda ya kasance karya a yanzu ya zama ruwan dare a cikin Al umma inda mutane zai kirkiri labari ya Kuma yadashi duk da irin kira da hukumomi da dama sukeyi akan hakan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button