LABARAI/NEWS

Bababr magana Yadda Wannan Matashin Ya Za6i Maryam Yahaya Kan Mahaifinsa

Bababr magana Yadda Wannan Matashin Ya Za6i Maryam Yahaya Kan Mahaifinsa Allah daya gari banba kowa da irin nashi ra’ayin

Allah Bai Barin Mutum Ba Aiki Haka Matashin Ke Cewa Cikin Wani Bidiyo Daya Sake Inda Ya Bada Labarin Cewa Lokacin Da Maryam Yahaya Bata Da Lafiya shima yana jin sa ne babu lafiya a tare da shi

Yazo Dai Dai Da Lokacin Da Mahaifinsa Shima Yake Jinya A Asibitij Mal Aminu Kano Amma Hankalinsa Kwata Kwata Yafi Karkata Kan Maryam Yahayan ina ya nuna damuwa a kan rashin lafiya Maryan Yahya fiye da ta mahaifin nasa

Ya Kara Da Cewa Ya Kashe Kudi Sosai Wajen Mata Addu’o’in Samun Lafiya Inda Har Bashi Aka Dinga Binsa Daga Karshe Ma Har Rago Ya Yanka Domin Sadaukarwar Allah Ya Bata Lafiya

Yace da za’a ce mahaifinsa zaiyi ma mahaifiyarsa kishiya zaice ya auro musu jaruma Maryam yahaya ko don kawai ya dinga ganinta kawai shi ya wadatar da shi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button