Videos

Babban burina shine nayi aure na samu baby nayi rainonta ” cewar jaruma Aina’u ada (Laila)

Jaruma Aina’u ada wacce kukafi sani da lailai tayi magana abun sha’awa da kuma farin ciki wacce duk wata mace Indai ta garice dole tayi wannan burin saidai idan tana da wata matsalar

Yanzu dai jaruman kannywood sun dauki wani yayi wanda kowacce jaruma take sha’awar kasancewa matar aure wanda wataran itama za’a ganta da ya’ya tana reni wanda shine babban burinsu

Yayinda wannan tsohuwar jarumar itama akajita tana fadar wannan magana sai wasu nayi mata kallon tsohuwa yayinda ta dauki shekara da shekaru taki yin aure sai yanzu

Ta dade tana taka rawar gani a kannywood tunda kuruciya bata yi maganar aure ba sai yanzu da duk jikinta ya saki wanda babu wani namiji mai kuruciya dazai yadda ya aure mace mai shekarun ta

To mudai fatanmu shine Allah ya kawo mata muni nagari wanda zasu haifi yara masu ladabi da tarbiyya sannan kuma ya Kawo zaman kafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button