LABARAI/NEWS

BABBAN MAGANA ABIN YA MOTSA INDA WANI TSOHON RAHAMA SADAU YA BAYYANA WASU ƁOYAYYUN LAMARU

BABBAN MAGANA ABIN YA MOTSA INDA WANI TSOHON RAHAMA SADAU YA BAYYANA WASU ƁOYAYYUN LAMARU

 

Saurayin Rahama Sadau yayi bayanin yadda soyayyar su ta gudana tun suna kuruciya kuma ajin su daya SS1 a shekarar 2007

 

A cewar saurayin mai suna Shu’aibu Abdullahi yace sunyi matukar shakuwa don basu taba tunanin zasu rabu batare da sun kai gayin Aure ba

 

Saurayin yakara da cewa har kudin mashin da yan kananun hidimomi yake mata daga bisani kuma Allah bai nufa za su yi aure ba

Sannan kuma a yanzu ta wuce ajinsa saboda daukakar da Allah ya yi mata
Wacce irin shawara zaku bashi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button