Videos

Babban Malamin Darika yace safara’u da Mr442 masoya Annabi ne suna bukatar addu’a

Wani Malamin darika a Nigeria yace duk wannan zage zagen da ake yiwa safara’u bashine zaisa ta daina binda takeyi ba da aibata ta hasalima andai mutum bazai fadi alheri ba to shirune ya kamace shi ba zagiba ko kuma aibatata

Sannan ya kara dacewa wa’yannan matasan mawakan ya tabbata suna son Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama tinda kuwa suna sonsa toba daidai bane adinga cire musu rai daga shiryuwa

Wanda yace ai duk masoyin Annabi baya tabbata yana sako to suma wa’yannan mawakan a kowanne lokaci za’a iya ganin sun watsar da wannan abubuwan da akaga sunayi

An yabawa wannan malamin da ace duka malamai haka suke da wallahi baza ana wasu daga cikin suba amma a wannan zamanin malami bashida wani abin fada indai yaga wani aikata ba daidai ba sai dai kawai ya kafirta shi shi yasa aka zagin wasu malamai

Malamin yace ba abin mamaki bane aga wa’yannan mutane sun nutsu harma suzo sufu masu zagin nasu bin tafarki madaidai ciba Allah yasa haka Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button