Technology

Babbar damar siyan data ga masu amfani da layin MTN

Babbar dama ta siyan data MTN a kan farashi mai rahusa ga duk wanda yake amfani da layin MTN

 

 

Wannan dai sabuwar dama ce da kamfanin MTN suka fito da ita don tallafawa tare da kyautatawa abokanan hulɗar su wato (costumer)

 

 

Ga duk mai bukatar wannan babbar dama zai iya kalla fefan bidiyon da zamu wallafa muku a kasan wannan rubutu inda za’a koya muku yadda zaku yi

 

 

 

 

MTN dai zai cigaba da fito da sababbin hanyoyi kyautatawa abokanan hulɗar sa don kara saka farin cikin a zukatan al’umma dake amfanin da layin nasu

 

 

 

Damar bata tsaya iya ka nan ba wasu sabbin damarmakin na zuwa muku kudai kawai ku kasance da wannan shafin na mu a koyaushe don kar abarku a baya

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button