Videos

Babbar magana dama abunda ya faru kenan Adam A zango ya ki mayar da matarsa

Babbar magana Ashe Adam A zango abunda ya sa yakasa mayar da tsohuwar matar sa ke Nan

A baya dai rahotan Adam A zango Wanda ya saki matar sa ya zama wani abun fada a ko Ina inda Al umma da dama suke ta fada maganganu marasa dadi kan jarumin.

Sakin matar tasa dai ya biyo bayan wata hatsani ya suka samu tsakanin su inda aka samu wasu suka riga watsa wanna labari da su tsakanin sa da matar tasa duk da cewa lamarin na cikin gida ne

Sai Al umma da dama sunyiwa Ian su alkalanci inda suka ringa zagin fitaccen jarumin kan gani kamar shine da laifi duk da cewa ba’a San abunda ya faru tsakanin sa da matar sa ba

Wasu na ganin yadda jarumin ke auri saki Hakan yasa kowa ya Dora masa laifi Wanda Hakan Bai masa dadi ba kwata kwata sai dai ana ganin kamar halin sa ne ya jawo masa tsinuwar da zarginda yake Sha a gurin mutane

Jarumin dai yana da wannan dabi’a ta aure sannan ya saki mace a duk lokacin da suka samu wata hatsaniya Wanda Bata Kai a rabu ba wannan yasa wasu matan ke kin amincewa su aure shi kamar dai yabunda ya faru lokacin auren jaruma ummi rahab inda taki amincewa ta aure shi Sakamako wanna Hali nasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button