VideosLABARAI/NEWS

Babbar magana yar gidan jarumi Ali nuhu ta tarowa kan ta ruwa Dani da naira miliyan N10m, wa kafiso tofa me yai zafi haka….

Babbar magana yar gidan jarumi Ali nuhu ta tarowa kan ta ruwa Dani da naira miliyan N10m, wa kafiso tofa me yai zafi haka….

Ni ko naira miliyan gona cewa yar gidan jarumi Ali nuhu wato Fatima Ali nuhu kenan shin me wannan baiwar Allah take nufi da wannan maganar tata.

Dan haka daga gare ku muke so muji abun da take nufi da wannan maganar da tai akan naira miliyan goma da kuma ita kanta shi abun da yafada zai yiwu.

Wato muna nufin mutane zasu fuskan ceta sosai kuwa ko kuma dai ya abun yake ne dan haka a yanzu haka zamu saka muku wannan fai fan bidiyan anan.

Muna so muji ra’ayin ku akan wannan maganar da Fatima yar gidan jarumi Ali nuhu tayi akan da wato da abaka naira miliyan goma da kuma abaka ita wanne kake so.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasan cewa damu ako da yau

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button