Videos

Babu hannuna a ficewar Nafisat Abdullahi dag cikin Shirin LABARINA / Nura Mustafa waye ya samu karuwa

Babu hannun a cikin ficewar jaruma nafisat Abdullahi daga cikin shirin LABARINA,

 

 

Al umma da dama na ta zarge zarge tun bayan da fitacciyar jaruma masana’antar kannywood nafisat Abdullahi ta fice daga cikin shirin LABARINA

 

 

An dai maye gurbin nafisat Abdullahi ne da Fatima Aliyu washa watoh faru washa sakamakon kin amincewa da nafisat tayi da cigaba da yin Film din

 

 

 

 

Wannan yasa wasu daga cikin masu kallon shirin LABARINA dai suka nuna rashin jin dadin su matuka duba da yadda tsohuwar jarumar Film din tafi wacce ta maye gurbin ta iya taka salon da ma kalli suke so

 

 

A baya dai ana zargin wasu daga cikin masu bada umarnin shirin da kutsa wuta tsakanin nafisat Abdullahi din wanda hakan yayi sanadiyar barinta Film din

 

 

 

Sai dai kuma duk wanda ake zargi da wannan abu sun fito sun karya ta wanna zargi inda shi kan sa mai bada Umar min shirin malam Aminu saura ya bayyana cewa taki amincewa ne kawai ta cigabada Film din amma ba su samu wata matsala da jaruma nafisat Abdullahi din ba kamar yadda wasu suke tunani

 

 

 

Daga daya bangaren kuma muna addu’ar Allah ya raya wannan jariri da aka samu ya kuma jikan mahaifin sa Nura Mustafa waye,.Allah ya karawa uwar lapiya

 

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button