Baby kamaye wacce zata auri kamaye na dadin Kowa tace koba ko sisi tana son abunta

Baby kamaye wacce zata auri kamaye na dadin Kowa tace koba ko sisi tana son abunta
Baby kamaye wacce take mutuwar son jarumi na cikin shiri mai nisan zangon na Arewq24 ta fadi wata magana wacce ake ganin lallai ta shiga son jarumin domin babu wani matashin jarumi daya taba samun wacce take masa irin wannan son sai shi kuma gashi tsoho Amma duk da haka yake samun yan mata masu sonsa
Matashiyar tace Allah ne kawai yasa mata kaunar kamaye domin yanzu ji take kamar indai ba shiba bazata iya auran waniba domin yadda take mutuwar sonsa kuma tanasa ran zata aure shi
Sai dai shi kuma kamaye din har yanzu bece komai ba akan wannan al’amarin saboda ana aganin shi babbane kuma dattijo ne sannan kuma uba ne acikin masana’antar kannywood yana ganin bai kamata ace wannan abu dashi ya kasance ba a yadda ka fahimci jarumin kenan
Wannan budurwar Kuma har ranta take fadar wannan maganar domin babu wasa a gareta tunda daman ance mata basa wasa da kalmar so indai suka furta tofa da gaske suke
Yanzu kowa ya zuba ido yaga yadda wannan al’amari zai kasance domin yadda za’ayi shagalin biki acikin kannywood