Daga Malaman mu
Bakar mace duniya ce : sheike lawan ya fadi wani babban sirri dake tattare da bakar mace

Bakar mace duniya ce ,sheike lawan ya fadi wani babban sirri dake tare da bakar mace
Mata da yawa yanzu sun dauki yin biliting a matsayin wani abu mai kyau duk da irin illar da take tattare da wannan chanza kamani
Wannan mummunan dabi’a dai ta fara yiwa malam bahaushe illa matuka biyo bayan yadda matan hausawa suka koma yin bilitin don su koma farare
Wayan nan suna daya daga cikin alfanunda mata bakake suke da shi kuma yin bilitin babban sabone ga Ubangiji
Haka zalika bayan wanna alfanu malam ya bayyana ,kaso tamanin na maza sun fi don bakar mace biyo bayan sanin yadda suke koka fararen hakan yasa mazan suka fara komawa izuwa bakar mace