NEWS
Balaraba yar gomnan Kano ta shigar da mijinta kara a kotu don ya sake ta

Yar lamba dayan jihar Kano Abdullahi ganduje watoh balaraba ta shigar da mijinta kara a gaban kotu inada take neman koyo ta sanya shi ya sake ta
Balaraba wacce ta kasance daya daga cikin ya’yan gomnan jihar Kano dai ta shigar da mijin nata a kotu don ya sake ta
Wannan lamari dai na cigaba da daukar hankalin Al umma duba da yadda bikin auren su ya matukar daukar hankali musamman yadda akayi barin kudi
Wannan na daya daga cikin dalilan da malamai ke fadakarwa kan yin sharholiya a guraren aure dama shedancin da ake yi lokacin auren
Batun balaraba da mijinta dai ya kasance babban abun fada a shafukan sada zumunta musamman a jihar ta Kano