ylliX - Online Advertising Network Bamu da kudin motar zuwa wajen aiki : shugaban ASUU - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Bamu da kudin motar zuwa wajen aiki : shugaban ASUU

A wata tattaunawa na akayi da shi , shugaban kingiyar malaman jami’ oin Nigeria ya bayyana cewa basu da kudin motar da zasu koma makaranta don cigaba da koyar was

Shugaban ASUU na Nigeria ya bayyana Hakan ne a wata tattaunawa da yayi a jiya da mane ma labarai a yammacin jiya a Abuja

Shugaban dai ya Kara da cewa shun shafe watanni har takwas ba tare da ko kwandala ba don haka suna Neman gomnati data duba su

Idan ba’a manta ba dai malaman jami’oin Nigeria dai sun shafe sama da wata bakwai suna yajin aiki Wanda suka fara tun wata fabrelu na wannan shekara da Ake ciki

Sai dai Kuma bayan shigara makalisar cikin lamarin tare da shugaban kasa am dai daita tsakanin malaman da Kuma gomanti inda akayi musu alkawarin sakasu a cikin kasagin kudin shekara Mai zuwa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button