LABARAI/NEWS

Bamuga Sabbin Kuɗi A Ƙasa Ba Sun Yawaita Amma Anata Shelanta Mana Ranar Daina Karbar Tsaffin Kuɗi

Bamuga Sabbin Kuɗi A Ƙasa Ba Sun Yawaita Amma Anata Shelanta Mana Ranar Daina Karbar Tsaffin Kuɗi

Adai-dai lokacin da aketa ƙara shailanta wa jama,a ranar daina karbar tsaffin kuɗi kafin kaga sabuwar takardar kudin ɗaya wlh kaga tsaffin ɗari kai wani ma har kawo iyanzu zai iya rantse maka wlh shi tunda yake bai taba ma yin ko ido da ido da takardar sabuwar ba

 

Babban bankin kuɗin Najeriya CBN yafitar da sanarwar cenjin kudi sannan ya gargadi al,ummah duka ƴan ƙasa dasu gaggauta kammala shigar da dukka kuɗaden dake hannun su izuwa asusun ajiyar bankin su kafin cikar ɗan wani lokaci daya ɗiba

 

Sai dai sanarwar tana zuwa ne lokacin da sabbin kuɗin da bankin ya sabunta ƴan ƙasar zasuyi amfani dasu basu wadata ba a hannanyen al,umma wanda hakan ya janyo surutun tsegumi da cece kuce ga al,ummar ƙasar

 

Jama,a suna cewa A duk lokacin da za ai cenjin kudi kamata yay afara sako sabbin kuɗin su yawaita ga hannayen jama,a tun kafin cikar wa,adin lokacin da za,a daina karbar tsaffi dan kauce afkawa haɗarin durkusar da tat’talin arzikin al,ummah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button