Latest Hausa NovelsVideos

Banban dalilin dayasa momee Gombe take yiwa hamisu breaker kuka

Banban dalilin dayasa momee Gombe take yiwa hamisu breaker kuka

Lallai wannan jaruma abinda tayi hakika ta zubar da mutuncin jarumai mata da kuma ragowar yan mata domin wannan abinda tayi kamar rashin ajine gaduk macen da aka sameta da wannan abun domin mata an halicce sune da yanga da kuma iyaye

Duk mace da batasan yadda zatayi ta jawo hankalin da namiji ba harya sota to wannan macen ku kirata da suna sokuwa sahoda mata Allah ya basu duk wani abu wanda zasu iya jawo hankalin da namiji yaji yanson su

Wannan jaruma ta bayyana cewa tana matukar kaunar nawakin domin shine wanda ya fara sakata acikin duk wata wakarsa wacce yake yi

itace jaruma ta farko da mawakin ya fara yin video da ita sannan kuma yanzu kuma itama karanta yakai tsaiko domin yanzu duk wajen da jarumai mata zasuje domin shakatawa itama tana da halin zuwa

Tana kuma sun jarumin da aure bawai da wani abu domin ta bayyana cewa a yanzu babu wani bamiji da take fatan ya zame mata miji kamar wannan mawakin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button