Latest Hausa Novels

Bani Bace Ajalin Darakta Nura Mustapha Waye bah

Bani Bace Ajalin Darakta Nura Mustapha Waye bah

Bani Bace Nayi Sanadiyyar Rasuwar Datakta Nura Mustapha – Zee Zango Tayi Bayanin Dalilin Da Yasa Tacema Marigari Nura Mustapha Waye, Zata Mishi Bidiyo Idan Ya Mutu Ta Sami Na Sawa.. Bayan Yan Jarida Sun Tasota A Gaba Da Tambayoyi.

Mutuwa Dai Guda Daya Ce Kuma Daga Allah Take, Kowa Kuma Da Nashi Sanadin, A Satin Data Gabata Ne Dai Akayi Babban Mutuwa A Masana’antar KannyWood Inda Mai Bada Umarni Musanman A Shirin IZZAR SO Allah Ya Karba Kwanan Sa.

Rasuwar Nashi Keda Wuya Sai Aka Dinga Wallafa Wani Bidiyo Da Suyi Tare Da Jaruma Zee Zango, Inda A Bidiyon Marigayin Ke Bayyana Wasu Kalamai Na Ban Al’ajabi, Bayan Da Zee Zangon Take Daukarsu Bidiyo Tare Tana Cewa Idan Ya Mutu Zata Sami Na Sawa.

Jarumar Ta Fito Tayi Cikakken Bayanin Dalikinta Na Yin Wannan Bidiyon, Inda Ta Tattauna Da Ahmad A. Umar Ga Sautin Muryar Tasu Anan.

Aminci Hausa TV Tashar Al-Ummah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button