NEWS

Batun cire rubutun alami a kudin Nigeria tsohon gomnan babban bankin kasa CBN ya magantu

Batun cire rubutun ajami a kudin da za’a canja a Nigeria Wanda babban bankin kasa CBN ya ayyana Yi karyane

Tsohon gomnan babban bankin kasa CBN Kuma tsahon sarkin Kano malam Sunusi lamido na biyu ya bayyana cewa batun cire rubutun alami karyane

An dai fara kokarin canja kudaden kasa Nigeria ne a wata okotoba wannan shekara Wanda gomanan babban bankin kasa emefele ya ayyana yi

Wannan Batu na canja wasu daga cikin kudaden Nigeria na cigaba da daukar hankalin Al umma da dama musamman yadda aka Bada wa’adin karshen shekarar Nan damuke ciki

Sunusi ya karyata batun cire rubutun alami a jikin kudin Nigeria inda yace babu wanna maganar cire rubutun

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button