ylliX - Online Advertising Network Batun lalata da mata malam Ali ya Fadi gaskiyar abunda yake faruwa - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Batun lalata da mata malam Ali ya Fadi gaskiyar abunda yake faruwa

Batun da aka Yi na lalata da ya’yan mutane da malam Ali yake Yi ya Fadi gaskiyar batu

Malam Ali na cikin Shirin nana Mai dogon zango na kwana casain ya bayyana cewa wasu mutane da dama ba masa kallon Dan iska ne shi a gaske

Malam Ali dai yayi wanna batune bayan da aka sakashi a cikin kwana casain a matsayin malamin makaranta mara tarbiyya

https://youtu.be/xLX0K5AEDKw

Wannan Hali da malam Ali ya hau na cigaba da jawo masa cece kuce musamman a unguwa da Kuma mutanen da yake mu’amala dasu

Wasu mutanen dai na ganin cewa duk lokacin da wani jarumi kannywood ya hau kan wani matsayi watoh kafito a matsayin mara kirki a cikin film toh babu shakka a gaske ma haka yake

Wannan tunanni da mutane musamman malam bahaushe na cigaba da dakusar da karshashin wasu Jaruman duba da wanna kallo da suke yi wa jaruman

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button