Videos

Bauhari zai kara karbo bashin Naira Triliyin (11) innaninllahi mun shiga talakawa

Bauhari zai kara karbo bashin Naira Triliyin (11) innaninllahi mun shiga talakawa

Shugaban kasar Nijeriya wato Muhammadu Buhari ya kara neman sahalewar majalisa domin kara karbo wani bashin don cigaba da gudanar da mulki da kuma ceke wani gurbi na bojet din shekarar 2022 wanda daman aka saba haka tun bayan zaman sa shugaban kasa

Sai dai yanashan suka daga bakin mutanen kasa harda magoya bayansa duk da yanzu ake ganin shugaban bashi da wasu masoya duk an dawo daga rakiyar sa saboda yadda yake gudanar da mulkinsa kowa bajin dadi yakeba

Wannan bashin dazai karbo shine na wajen biyar wanda kudin da ake bin Nigeria ya kara nunnuwa akan nada wanda hakan kan iya janyowa kasar faduwa da kuma durkushewar tattalin arziki yayin da shi kuma ko ajikinsa

Yanashan suka daga wajen talakawan da yake mulki domin a kullum gidajen rediyo na fadar illar bashi da kuma yadda yake sawa kasa ta koma saboda muguwar illar sa acikin kasa duk da Babu wata ƙasa da bata da bashi amma ba kamar na Nigeria ba

An so idan anciyo bashi ayi amfani dashi ta hanyar daya kamata amma wannan ba’ayi anan kasar kawai shan kwana suke da kudin su babu abinda yayi musu zafi sai dai kuma ranar da babu tsimi babu dabara zasu gane kuransu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button