NEWS
Baya ta haihu ; kudi aka biya ni nayi wa jarumar nan kazafin a daina saka ta a film

Innalillahi an kamo tsohuwar nan wacce bidiyon ta ya karade shafukan sada zumunta inda da ke bayyana cewa. A daina saka yar ta a cikin Film
A wankin baya ne dai wata tsohuwa cikin kuka ta bayyana cewa a daina saka yar ta cikin Film inda ta bayyana cewa yarinyar ta na da aure
Bidiyo wannan mata mun kawo muku shi a baya idan baku manta ba inda ta bukaci da a daina saka yarinyar ta a cikin Film
Wanna. Mata dai an tabbatar da cewa kazafi tayiwa wannan jaruma lamarin da ya sanya jami’an tsaro kama ta
Bayan shigar wanna mata hannu ,tsohuwar ta bayyana cewa biyan ta kudi a kayi don tayi wannan abu da tayi na tayar da hankalin jarumar kannywood