Videos

Baya ta haihu sabon martani yanzu yanzu daga bakin Rayya

Baya ta haihu sabon martani yanzu yanzu daga bakin Rayya

Ashe dai anbar baya da kura inda ake zaton wannan rigimar ta riga ta mutu sai gashi kuma abu yana nema ya dawo danye domin jaruma rayya yanzu tazo da wani zance wanda zai iya saka wannan rigimar ta dawo danya saboda ana ganin kamar ta dawo baya

Rigimar dai ta dade tana jan hankalin mutane akan wannan fadan nata da malam Ali kwana casa’in wanda babu wanda bai san wannan maganar har zuwa yanzo da ake ganin maganar tazo karshe

Anyi kira ga wasu daga cikin jaruman kannywood masu faɗa aji dasu saka baki akan wannan rigimar ko komai zaizo karshe saboda wannan rigimar takan iya janwo wata daban

Rayya tace hakika bataji dadin abinda malam Ali yayi mata ba saboda ya zubar mata da kuma a idon duniya wanda koda itaace da ake ganin suna da karancin wayo bazatayi irin wannan abun ba

Yanzu dai rigima tazo karshe tunda anji yo shi yana bata hakuri itama kuma ta bayar da hakuri akan wannan fadan data bayar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button