ylliX - Online Advertising Network Bayan abunda ya faru da muneerat Kalli irin Jan kunne da Dr Abdullah yayi - AMINCI HAUSA TV
Latest Hausa Novels

Bayan abunda ya faru da muneerat Kalli irin Jan kunne da Dr Abdullah yayi

Bayan abunda ya faru da muneerat Abdulsalam sheike Abdullahi gadan kaya ya ja hankalin mata da Kuma Yi musu nasiha kan gujewa fadawa irin wancen mummunan hali irin na ta

Sheike Abdullahi gadan kaya dai a wa’azin da ya gabatar a mallacin da Dake gadan kaya ya nasiha ga mata masu irin halin Muneerat inda ya ce gani ga wane ya Isa wane tsoran Allah

Muneerat Abdulsalam dai na daya daga cikin masu amfani da kafafen sada zumunta wajen wallafa kalaman batsa a shafin ta na

Muneerat dai ya gamu da iftila’i wani matashi inda ya lakada ma ta dukan tsiya Wanda yayi sanadiyyar kumbura ma ta fuska

Wannan yasa malam magantuwa kan wannan Abu duba da yadda ya kasance darasi Mai girma ga wasu mata masu irin halin ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button