Videos

Bayan mutuwar queen Elizabeth Sheikh Bn Uthman ya bayyana wani boyayyen abu akan ta

Bayan mutuwar queen Elizabeth Sheikh Bn Uthman ya bayyana wani boyayyen abu akan ta

A yammacin jiyane dai aka samu labarin rasuwar sarauniyar Ingila wanda wannan labarin ya girgiza ƙasashen yammacin duniya saboda yadda suke da alaka mai ƙarfi tsakanin su da wannan kasa ta Ingila gashi wannan mata tana daga cikin wa’yanda suka bayar da gudummawa mai karfi wajen habbaka da rainon kasashen da dama a wannan duniya wacce ta dade a duniya dan akalla takai wajen shekara casa’in da shida(96)

Sai dai kuma bayan mutuwar wannan mata aka samu wasu mutane da malamai suke ta tofa albarkacin bakinsu akan wannan mutuwa yayinda wasu suke yabon ta wasu kuma suke sukartasai dai masu yabon sunfi yawa saboda idan kuka kalli duniya a yanzu masu irin ra’ayin wannan matar sunfi yawa kunga kuwa dole su nuna alhini a wannan rashin

Muma nan ta bangaren wasu malaman sunyi bayanai masu zafi akan rasuwar wannan mata idan baku mantaba a kwanakin baya ta fito ta fadi wata magana wacce ta nawa mutane mamaki har aka dinga surutai akai wasu kuma suka dauka haka

Maganar kuwa da wannan sarauniya tayi itace cewa ” ita jikar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam ce” wanda wannan maganar tayi matukar daurewa mutane kai inda wasu ke ganin saba zance da sabad da aka na wannan tsohuwar mata wasu kuma na ganin yiyuwar hakan

Shidai wannan malamin anasa bayanin yace hakika wannan mata ta bayar da gudummawa wajen bawa wannan kasa tamu yancin kanta kuma tayine da kyakkyawar manufa domin ganin cigaban wannan kasa wanda ya kawo wasu zantuka wanda akwai abin dubawa akan al’amarin wannan mata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button