Videos

Bayan Rabuwar sani Danja da mansura Isah har yanzu suna Nadamar rabuwa

Bayan Rabuwar sani Danja da mansura Isah har yanzu suna Nadamar rabuwa

Wani abin mamaki da mutane suka gano shine tun bayan da wa’yannan jaruman guda biyu suka samu sabani wanda har takai ga sun rabu da juna wanda kuma har yanzu akwai birbidin soyayya a tsakanin su wanda kowa ya shaida hakan ganin yadda suka dauki shekaru masu yawa suna tare kafin mutuwar auren

Wa’yannan mata da mijin sun bawa mutane mamaki ganin yadda har suka yanke wannan mummunan hukuncin na rabuwa da juna bayan ansan cewa yaudarar kansu suke kowanne acikin yana dauke da soyayyar dayan amma kuma takai ga sunyi wannan abun

Babban abinda mutane suka duba har suka fadi wannan maganar shine har yanzu kowa yana jimami acikin su ganin yadda sukayi shiru da bakinsu babu wani wanda yake sukar wani ko kuma ya fadi wata maganar wacce zata tunzura wani shine abinda mutane sukayi duba

Masana na fada cewa su baza suyi duba da irin yadda sarki Ali Nuhu yake zaune da matar saba wajen zama na lumana cikin aminci da kwanciyar hankali sama da shekara ashirin babu wani abu daya faru kuma ba’a tabajin kansuba kowa yana yabonsu

Yanzu dai jaruman biyu kowa yana dana sanin rabuwa an tabbatar da haka saboda kowa yasan mutuwar aure masifa ce ko Allah yana fushi da mutuwar aure domin al arshinsa ta kasance tana girgidi yayinda akayi saki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button