NEWS

Bayan tura acc no su domin turning su da kudin fansa ; masu garkuwa da mutane sun shiga hannu a jihar kano

Wasu masu garkuwa da mutane a jihar Kano sun shiga hannu bayan kama su da hannu gurin garkuwa da wasu kananan yara

 

 

Masu garkuwa da mutane sun shiga hannun ne bayan da suka nemi kudin fansa da ya kai Kimanin kudi Naira miliyan biyun

 

 

Da yake zantawa da mane ma labarai , mai magana da yawo rundunar yan sanda a jihar Kano SP Magaji Musa majiya ya tabbatar wa mane labarai

 

 

Inda bayyana cewa sunyi nasarar kama masu garkuwa da mutane ne bayan da suka tura account number su don adaka musu kudin fansar

 

 

Wannan lamari dai ya faru bayan da al umma da dama na kallon chanzin kudi a matsayin hanyar hukunta talakawa kasa sai dai kuma hanyar ta fara yi sanadiyar kama wasu daga cikin masu garkuwa da mutane

 

 

Ko a cikin satin nan an hango yan bindiga a hanyar Borno zuwa munguno suna rabawa matafiya kudi a kan hanya inda suka bayyana cewa kudin bashi da amfani a wajen su la’akari da cewa ana daf da daina karbar su a kasa Nigeria

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button