Latest Hausa Novels

BAYANI DAGA BAKIN RAHAMA SADAU KAN YADDA TA FARA FITOWA A CIKIN INDIAN FILMS

Rahama sadau ta bayyana yadda ta fara fitowa a cikin indian films inda ta bayyana lokaci da Kuma actor don daya fara sakata a cikin film din India

Rahama sadau dai wadda ta kasance tsohuwar jarumar kannywood a baya dai wadda aka sallama daga masana’antar kannywood din sakamakon wata waka da tayi da fitaccen mawakin Hausa hip hop classic

A baya bayan Nan ne dai aka hango jarumar ta fito a cikin wani indian films lamarin daya jawo cece kuce a shafukan sada zumunta

Jarumar dai an fara haskota a film din indian ne a Shekarar data gabata inda fitaccen Mai Bada umarnin Nan Ahmad Khan ya fara haskata a cikin wani film din sa

Hango Jaruma tare da wani fitaccen jarumin kasar ta india ya Kara janyo Cece kuce Sakamako an Saba ganin jarumar da jaruman kannywood wand suka Hadar da Ali nuhu, Adam zango da dai sauran su sai gashi yanzu na ganin ta da manyan jaruman duniya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button