Nishadi

Bazan rayuba muddin Maryam yahaya Bata Raye cewa wani matashi Mai kaunar jarumar

Bazan iya rayuwa ba muddun babu Maryam yahaya cewa wani matashi wadda ya kamu da matukar son jarumar kannywood

Matashin ya wallafa wannan sako ne a shafinsa na sada zuminta inda ya cewa bazai iya rayuwa babu fitacciyar jaruma kannywood Maryam yahaya

Wannnan dai ba shine karon farko da wani matashi ya bayyana irin wannan makamancin abunda wannan matashin yayi ba inda ko a baya munjiyo wani yayi irin wannan makamancin furici kan jarumar ta kannywood

Wannan Abu da wasu daga cikin matasa keyi ya Sanya jarumar magantuwa tun a baya inda ta ce ta gode da soyayyar da suke yi ma ta Amma bazata auri daya daga cikin su ba.

Wannnan magana da jarumar tayi ya Sanya masu yin irin wancen makamancin furici suka dai na tare da kama gaban su ,

Tun bayan da wannan matashi ya saki wannan bidiyo nasa har yanzu dai ba’a ji wata magana ta jarumar ba Wanda Hakan ke nuni da cewa Bata San yana Yi ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button