Naija news

Bazan sake zina ba zan jira na samu mijin aure : cewa jarumar Nollywood

Jarumar Nollywood ta bayyana cewa ta daina yin Zina har sai Allah ya kawo mata mijin aure , duba da yadda zinar Bata amfanar da ita komai ba

Datake bayani kan wannan kudiri na ta , jarumar Sylvia ukaatu ta bayyana Daina yin zinar ne bayan shafe tsawon lokaci dana aikata Zina

Ta Kara da cewa Bata ga amfani yin zinar ba ne duk lokacin da ke fama da sha’awa Amma a yanzu na tuba na dai na yin Zina har sai na samu mijin aure

Bayan kammala wannan Batu nata Al umma da dama sun bibiyi wannan maganta inda wasu ke nuna ai tunda dama a lace take kawai dama cigaba da abun ta tayi

Sai dai Jim kadan bayan Al umma anyi Cha akan ta jarumar ta Kara bayyana kudirin ta inda taci Alwashin Daina yin Zina har sai tayi aure

Na kwashe shekaru a baya inda aikata Zina Amma daga yanzu na tuba bazan Kara aikata komai ba zan jira har sai na samu mijin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button