Nishadi

Bidiyo wasu Fusatattun matasan suna dukan wani kato da mace da aka kama suna zina

Da dumi duminsa yadda aka kama wani kato da mace tsirara suna zina abun da ya haifar da tashin hankali

 

 

 

An kama wani kato tare da waya mace suna zina abinda ya sanya matasan unguwar aka musu da makamai

 

 

 

Zina dai na cigaba da yin yawa a kasar malam bahaushe lamarin da yake haifar da fitintinu da dama

 

 

 

 

Wannan ba shine karon farko da Fusatattun matasan suke yiwa wanda aka kama ko kuma zargi dukan wanda hakan bai dace ba

 

 

 

Mika wanda aka kama gurin hukuma shine abinda ya dace sai dai kuma mafi yawan matasan mu na amfani da makamai gurin hukunta wanda aka kama

 

 

Wannan mummunan dabi’a dai ta fara yiwa malam bahaushe mummunan illa biyo bayan yadda matan hausawa suka dauki yin zina a matsayin ba laifi ba

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button