Videos

Bidiyon batsa da Rahama sadau tayi a India ya janyo ma ta zagi da tsinuwa

A wani sabon Film da fitacciyar jaeumar masana’antar kannywood rahama sadau ta fito ya janyo Cece kuce mai zafi

 

 

A cikin sabon Film din da jaeumar ta fito a cikin sa ya matukar janyo ma ta Cece. Kuce biyo bayan yadda take rungumar maza a cikin Film din

 

 

Wanna dai bashi ne karon farko da jaeumar take fitowa a cikin Film din India tare da rungumar maza a cikin film din lamarin da yake cigaba da haifar ma ta zage zage

 

 

 

 

 

Wannan dai ba shine karon farko a jaeumar take makamancin irin wanna abu ba wanda hakan na daya daga cikin dalilan da ya sanya aka kore ta daga masana’antar kannywood

 

 

Film din wanda ta fito dai ya matukar janyo ma ta zagi musamman lokacin da aka nuno ta na yiwa wani na sumbatar lamarin da ya sake jefa mutane cikin kokonto ko itace

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button