ylliX - Online Advertising Network Bidiyon farko da aka hango rahama sadau tanayin kiss a india - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Bidiyon farko da aka hango rahama sadau tanayin kiss a india

An gano wani fefan bidiyon sirri na rahama sadau a kasar india bayan da ta koma masana’antar ta Bollywood dayin film

Rahama sadau tsohuwar jarumar kannywood an hango wani fefan bidiyo ta Wanda ta fara fitowa a matsayin jarumar Bollywood wato a cikin fina finna india

Sadau wadda ta koma India bayan an Kore ta daga masana’antar kannywood bayan yin wata waka tare da mawakin Hausa hip hop classic

Jaruma rahama sadau ta koma indaia dayin fina finan kafin Nan ma ta a fara yin films a nollywood Wanda tafi Sani da Nigeria films

Wannan dai ana ganin kamar cigaba ne a gurin jarumar bayan da wasu kuwa suke ta sukar wannan yinkuri ta na na koma masana’antar Bollywood din

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button