Bidiyon iskancin Rahama Sadau a Film din India ya janyo Cece kuce

Tun bayan fara films din India da Rahama Sadau ta yi ,hakan na cigaba da janyo ma ta Cece kuce matuka musamman wanda aka hango ta tare da wani babban jarumi
Wani sabon bidiyo da ya bayyana a kafafen sada zumunta ya nuna yadda tsohuwar jarumar kannywood rahama Sadau tare da wani jarumin India manne da junan su
Bidiyon dai na cigaba da janyo ma ta Cece kuce a shafukan sada zumunta tare da shan martani daga mutane da dama
Wannan dai ba shine karon farko da makamancin bidiyo na rahama Sadau din ya bayyana ba
Wannan na daya daga cikin dalilan da masana’antar kannywood ta more ta daga masana’antar don samun ta da yin bidiyon waka inda tare da classic
Tun bayan korar ta daga masana’antar kannywood ne dai ,rahama Sadau ta fara films a yan kudu wato Nigeria Film wanda daga bisani ta fara fitowa a India films