Bidiyon Maryam AB Yola tsohuwar matar Adam zango tare da mijinta ya janyo Cece kuce

An saki wani fefan bidiyo mai matukar jan hankali wanda ya nuna yadda Maryam AB Yola tsohuwar matar jarumi Adam A zango tare da mijin ta
A wani sabon fefan bidiyo da aka wallafa a shafukan sada zumunta,an hango tsohuwar matar fitaccen jarumin masana’antar kannywood tare da mijin ta
Maryam AB Yola wacce ta rabo da fitaccen jarumin masana’antar kannywood Adam zango an hango ta tare da sabon mijinta inda suke sharholiya su
Wannan bidiyo dai ya matukar jan hankali mutane duba da yadda Maryam din ta rungume sabon mijin ta a wani salon jan magana
Mutane da dama sun magantu kan wanna fefan bidiyo inda suke ta sanyawa Maryam albarka tare da yi ma ta fatan al kairi
Sai dai kuma wasu na kallon wanna abu da tayi ka iya tayishi ne don janyo magana tare da batawa tsohon mijin ta rai