ylliX - Online Advertising Network Bidiyon tawagar 442 a wani hotel a garin Abuja - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Bidiyon tawagar 442 a wani hotel a garin Abuja

Bidiyon tawagar 442 sun dira garin Abuja a wani fefan bidiyo da aka wallafa a shafin su na sada zumunta

Tawagar tasu Wanda ta kunshin mutane kamar haka , murja , safarau ola of Kano , da Kuma shi kan sa Mai gayya Mai aiki 442

Wannan tafiya tasu ta biyo bayan hadewa da sukayi da fitacciyar Yar TikTok din Nan murja Ibrahim kunya watoh murja don zuwa shakatawa

442 da na cigaba da janye mata musamman wanda suka shahara matuka a kafafen sada zumunta inda yake janyo su zuwa tawagar sa tare da basu kudi masu yawa

Janyo murja zuwa tawagar tasu dai ta matukar Shan caccaka Hadi da suka kan wannan bayan ya janye safarau bayan an koreta daga masana’antar kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button