Videos

bidiyon wani matashi yana tsotsar bakin budurwar sa cikin wani irin salo

Bidiyon wani saurayi ya janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta ganin yadda saurayin ke yin badala tare da budurwar sa

A wani fefan bidiyo da tashar hausa blog TV ta wallafa a kwanakin Nan ya nuna yadda saurayin ke tsotsar bakin budurwar sa Kuma har aka dauke su hoto

Wannan fefan bidiyon dai ya janyo Cece kuce Wanda Al umma da da suna ta fadin Al barkacin bakin kan wanna fefan bidiyo da ya fita

Da yake tofa bal barkacin bakin sa ,wani mutane Mai suna Ado ya bayyana abunda saurayin yayai a matsayin abun kunya ga Al ummar musulmi

Ya Kara da cewa wannan matashi ya kamata hukuma ta kama shi don kuwa ya karya dokar addinin musulunci, daga kashe dai ya Kara da cewa ya kamata shugaban tace fina finai da su Yi bincike Dan saurayin Nan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button