Latest Hausa NovelsVideos

Bidiyon yadda Ummi Rahab suka fidda sabon salon wanka A gidan bikin suna

Bidiyon yadda Ummi Rahab suka fidda sabon salon wanka A gidan bikin suna

Jaruma Ummi Rahab wacce tana daga cikin jarumai mata wacce tafi kowacce kyau da kuma iya kwalliya da wanka harma da kwarewa wajen taka rawar gani acikin finafinai tazo da wani sabon salo wanda ake ganin kafin a ankara zai cika gari kowa zai dauke shi tunda daman kiris ake jira

An gansu cikin kata iri daya dauke da fararen kaya wanda suka kayatar da kuma birge mutane ganin yadda sukayi kyan tsiya ta yadda kowa ya gani saiya yaba musu da wannan wanka da aka sha

Duk da irin wannan wanka ashe wai duk sunyi shine saboda bikin suna wanda hakan ya bawa mutane mamaki na cewa lallai wa’yannan da bidi’ar tsiya suke yanzu ace suna ma sai anyi masa irin wannan abun

Jarumar da a yanzu ta zama matar aure ta tashi daga cikin sahun ko wanne irin mata inda a Yanzu take da aurenta ta rufawa kanta asiri tayi aure ta huta da zarge zargen mutane da kuma wasu maganganu marassa kan gado

Wannan bikin kuna kalla kunsan suna ne bana ya’yan yaku bayiba tunda har akayi anko kuma aka watsa a kafar sadarwa Allah dai ya raya abinda aka samu ya kuma yi masa albarka ya azurtashi da yiwa iyayensa biyayya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button