Videos

Bidiyon yadda wani karamin yaro yake Neman na kansa ,abun tausayi

Yadda rayuwa ke cigaba da yin wahala musamman a Nigeria dole mitun dai ya tashi tsaye ya nemi na kan sa kamar yadda wani Dan karamin yaro yayina cikin bidiyon da zaku kalla

A wani fefan bidiyo da ya karade shakukan sada zumunta ya nuna yadda wani Dan karamin yaro ya ke Neman na Kansas lamarin da ya matukar bawa mutane tausayi

Musamman a Nigeria , Al ummar kasa na cikin wani muhuyacin halin talauci Wanda Ake ganin yayi tsamari matuka Wanda abinci na kokarin gagarar magidanci

Wanna ba biyo bayan yadda Kayan masarifi da Kuma yadda mutane suka manta da Allah suke ganin kamar yawon sune zai basu abunda suke so

Musamman ga Yan kasuwa a duk lokacin da talaka ke bukatar wani Abu sai yam kasuwa su Karawa wannan Abu kudi ta yadda bazai iya siya ba sai dai masu kudi

Haka Kuma gomnati wacce duk wani dauyi na kanta taki sai ta kudin abubun tare da kayyade farashin Kayan masarufi inda ta bar abubuwa Kara zube

Wannan yawmsa abubuwa a kasar ta Nigeria suka tabarbare inda dole mutanen su fita su nemi na kan su don gudun kada yunwa ta halla su

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button