ylliX - Online Advertising Network bidiyon yadda wasu Yan maulidi suka Saka wakar Ado Gwanja ya nishadantar da Al umma - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

bidiyon yadda wasu Yan maulidi suka Saka wakar Ado Gwanja ya nishadantar da Al umma

Innalillahi yadda wasu Yan maulidi suka Saka wakar Ado Gwanja a gurin maulidin ya matukar tayar da hankulan Al umma

A wani maulidi Wanda aka shirya domin nuna farin ciki da haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad s a w wasu sun sauya wanna. Manufar inda suka mayar da gurin Saka Wakokin mawakan kannywood

Bayan kammala karatun maulidi kamar yadda keyi a kowanne maulidi wasuatasa sun mayar da gurin maulidi gurin Saka wakar Ado Gwanja warrr.

Duk da irin kira da Ake kan Wakokin mawakin basu dace ba Amma sai ga. Wasu matasa sun Saka wakar a gurin maulidi lamarin ya yasa shakku a zukatan Al umma

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button