Daga Malaman muGirki Adon Uwargida

BITA ZAI-ZAI

⭐⭐ BITA ▫ ZAI-ZAI ( 1 )⭐⭐
✏ a wajen matarsa ✏
♣ AMFANIN ZUMA ♣
▫ a jikin dan Adam ▫

▪ zuma tana da amfani so sai a jikin dan Adam sannan kuma zuma tana maganin ko wacce irin cuta.
hakane Allah yasa ka mata Zaki a wajan sha zuma Nada amfani ga lafiya kamar haka:

⬛ tana bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji bincike ya nuna cewa
zuma mai duhu-duhu Tafi wannan amfani

⬛ tana warkar da ciwon ko gyambo idan Ana shafawa ko sha.

⬛ tana taimaka ma mai-mura , Tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.

⬛ magani gudawa ce.

⬛ maganin gyambon ciki ulcer.

⬛ tana karfafa garkuwar jiki.

⬛ tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da kirfat.

⬛ tana sanya kuzari a jiki.

⬛ tana rage nauyin kiba, sha ruwa mai dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage kiba.

⬛ tana saukaka narkewa abinci ga masu fama da rashin narkawar abinci.

⬛ tana rage kumburi mai sanya waje, yayi kalar da radadin ciwo.

⬛ tana kyautata lafiyar kwakwalwa.

⬛ tana gyara fata da rage kurajen fuska idan Ana shafa ta.

⬜⬛⬜⬛⬜
✏ AMFANIN KUR-KUR ✏
yana da amfani so sai wajan gyaran fata ko jiki hakan ne ma, yasaka muka gane mu Ku wannan hadin na gyara jiki.

◾ kurkum
◾ dakakkiyar alkama
◾ man zaitun

ki samu kurkum sai ki daka, daga nan sai ki hada da dakakkiyar, sannan ki hada da man zaitun daga nan sai ki shafa a fuskarki ko a jikinki bayan awa biyu ko uku sai ki wanke fuskarki ko jikinki da ruwa.

♥. GIRMAN KUGU DUWAWU ♥

girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha’awa tare da tayar da hankalin maigida idan ya kalli Uwargida musamman idan tayi kwaliyya da matsasu kaya masu nuna jikinta.

shi dai duwawu a jikin mace wata baiwa ce ta halitta wacce Allah yakan halicce dan Adam da ita, idan kina San samun kugu duwawu sai ki yawaita cin

◻ abarba.
◻ ayaba.
◻ gwanda.
◻kankana.
◻ zuma.
◻madarar ruwa.

a kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa, sai a dan Kara zuma da madara idan dai har kina shan wannan hadin Zaki sami duwawu ko ince kugu.

⭐ KINA IYA YIN WANNAN HADI SHIMA ⭐

✏ zogale dafaffe
✏ ganyen alayahu
✏ tumatur
✏ albasa.

yi kwadonsu, ki rika ci idan har kina wannan samfur na hadin tudun duwawu Zaki sha mamaki domin duwawunki zai zama kato ne insha ALLAH.

⬛ CIWON SANYI ⬛

▫ hulba
▫ bagaruwa
▫ man habbatussauda

yadda za’ayi abin shine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai a zauna ciki sannan kuma a shafa man habbatussauda kamar yadda za’ayi matsi insha Allah.
⬛▫⬛▪⬛▫⬛▪▫⬛▪⬛
♥ sirrin ⭐ rike ⭐ miji ♥
Sirrinrikemiji@gmail.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button