ylliX - Online Advertising Network Biyan kudin haraji zai ragewa Nigeria basussukan da ake Bin ta : ministar kudi - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Biyan kudin haraji zai ragewa Nigeria basussukan da ake Bin ta : ministar kudi

Biya. Kudin haraji zai ragewa Yan Nigeria basussukan da Ake bin kasar biyo bayan yadda kasashen duniya da dama suke bin Nigeria makudan kudade

Ministar kudi da raya Al adu ta kasa hajjiya shamsuna Ahmad ce ta bayyana Hakan a wata tattaunawa datayi bayan kammala tarob masu ruwa da tsaku da ya gudana a jiya a Abuja

Datake bayani kan yadda kashashe duniya da dama ke bin Nigeria makudan kudade ministan kudi ta bayyana hanyar daya Wanda zata Saka Nigeria ta gama biyan kudin da Ake Binta Wanda itace biyan haraji

Shamsuna Ahmad dai tayi kira ga Al ummar kasar Nigeria dasu dage wajen ganin sun bada haraji a Koda yaushe don cigaban kasar Nigeria

Nigeria dai na daya daga cikin kashashe da bashi yayiwa katutu biyo bayan yadda kasar ke cigaba da karbar bashi daga mahalisar Dunkin duniya dama wasu kasashen masu kudi na duniya

Ko a baya bayan Nan Nigeria dai ta sake ciyo wani bashin Wanda yasa Ake bin kasar Nigeria sama da billion Dari a kudin amurka

Masana da dama nata kura da gomnati kan yawon ciyo bashi da take Yi Wanda Hakan yana Kara durkusar da tattalin arziki da Kuma kawo koma baya a kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button