LABARAI/NEWS

Boko Haram da iswap sunyi Karan Gwamza Kazamin Yako A tsakanin su

Boko Haram da iswap sunyi Karan batta a tsakanin su lamarin da ya matukar Saka girjici a zukatan Al umma Dake kusa da inda lamarin ya afku

Haramtattun kunjiyoyin biyu sunyi kazamin Karan battan ne Wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama Hadi da jikkata wasu da dama

Iswap wadda take fafutukar ganin an zaba kasar Nan dai ta makutar karbu kashinta a hannu a wajen Boko Haram ganin yadda aka kashe mutanen ta da yawa yayin fafatawar

Wannan fatawa ta kunjijojin biyu ya matukar tayar da hankalin Al umma musamman Wanda suke rayuwar a wajen da abun ya faru duba da yadda suka ga tashin hankali yayin fafatawar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button