NEWS

BREAKING : kasar rasha ta lalata tashoshin wutar lantarkin kasar Ukraine

Kasar Rasha na cigaba da mamaye Ukraine a cigaba da yakin da rashan takeyi da Ukraine inda a jiya kasar ta rasha ta lalata tashoshin wutar lantarkin kasar ta Ukraine

Jiya dai kasar ta rasha takak wani mummunan hari inda ta lalata tashoshin wutar lantarki na kasar Ukraine lamarin ya janyo Cece kuce a duniya

Wannan mummunan harin dai ya biyo bayan Wanda rashan takai na lalata babbar hanyar zuwa Ukraine daga rasha inda ta harba wani Abu Mai fashewa Wanda ya ruguje babbar gasar Dake tsakanin kasashen biyu

Kasashen duniya da dama na nuna rashin Jin dadin su kan yadda kasar ta rasha ke mamayar kasar Ukraine duk da irin kira da mahalisar Dunkin duniya tayiwa rashan kan tuhumar ta da laifukan yaki kan Ukraine

Kasar ta Ukraine dai a halin yanzu ta zama duhu ko Ina biyo bayan lalata tashoshin wutar lantarkin su da rasha rasha tayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button