LABARAI/NEWS

BUHARI YA JANYOWA ‘YAN AREWA AIKI

BUHARI YA JANYOWA ‘YAN AREWA AIKI

A Arewa har almajirai an sace an karbi kudin fansa

A Arewa ne ‘yaya ke sawa ayi kidnapping din iyayensu

A Arewa ne matar Aure take kaiwa bandits karuwai da kayan maye

A Arewa ne ake samun limami na ba yan ta’adda bayanan sirri

A Arewa ne makwabci kesa a sace makwabcinsa idan yaje gewayar gona

A Areywa ne ake hada baki da direban mota a sace Fasinjoji

A Arewa ne malamin makaranta ke garkuwa da dalibansa

A Arewa ne fulani ke kashe fulani su kada shanun su

A Arewa ne ake samun jami’in tsaro yana kasuwanci da Bandits

Wace hanya ya kamata abi domin magance wa ‘yan nan matsalolin?

Daga Ibrahim Lawal Guyo Lawal

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button